Arsenal ta caskara Manchester City da cin 4-1 a wasan mako na 24 a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Emirates.
Arsenal za ta karɓi bakuncin Manchester City a wasan mako na 24 a Premier League da za su kara ranar Lahadi a Emirates. Gunners tana mataki na biyu a teburi da maki 47 da tazarar maki shida ...
Manchester City za ta buga wasa shida a jere masu zafi da ya hada da biyu a Champions League da guda huÉ—u a Premier League.
Newcastle za ta karɓi bakuncin Arsenal a St James' Park a wasa na biyu a Carabao Cup zagayen daf da karshe da za su kara ...
Chelsea ta yi nasarar doke West Ham United 2--1 a karashen wasan mako na 24 a Premier League da suka kara ranar Litinin a Stamford Bridge. West Ham ce ta fara cin ƙwallo ta hannun Jarrod Bowen ...
Plymouth Argyle, wadda take ta karshe a teburin Championship ta yi waje da Liverpool mai jan ragamar Premier League daga FA ...
Manchester United ta yi rashin nasara 2-0 a hannun Crystal Palace a wasan mako na 24 a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Old TTrafford. Palace ta ci ƙwallon ne ta hannun Jean-Philippe ...
Liverpool ta ci gaba da zama ta ɗaya da tazarar maki tara a teburin Premier League, bayan da Mohamed Salah ya ci Bournemouth ƙwallo biyu a filin Vitality. Kawo yanzu Salah ya ci ƙwallo 178 a ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results